Tehran: ‘Yan Kasuwa Sun Bukaci Gwamnati Ta Yi Gaggawar Daukar Mataki Mai Inganci
Bidiyon | Yadda ‘Yan Kasuwa Su Kai Zanga-Zangar Tashin Farashi A Tehran A Yau
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wasu 'yan kasuwa a kasuwar Tehran sun nuna rashin gamsuwarsu da sauyin kudin kasar da hauhawar farashin kayayyaki da ya shafi saye da sayarwarsu, kuma sun bukaci hukumomi su dauki mataki mai inganci don daidaita farashin musayar kudi da rage tashin farashi.
Your Comment